Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

Majagaba suna yaɗa bishara a yaren Tzotzil a jihar Chiapas, Meziko

LITTAFIN TARO DON RAYUWA TA KIRISTA DA HIDIMARMU Nuwamba 2016

Gabatarwa

Yadda za a iya ba da mujallar Hasumiyar Tsaro da kuma koyar da annabcin Littafi Mai Tsarki da ke faruwa a yau. Ka yi amfani da misalan nan don ka rubuta taka gabatarwar.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Yadda Littafi Mai Tsarki Ya Kwatanta Matar Kirki

Wane hali ne Jehobah yake daraja sosai a matan aure?

RAYUWAR KIRISTA

“Mijinta Sananne Ne a Kofofin Gari”

Halin macen kirki yana shafan maigidanta.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ka Ji Dadin Dukan Aikinka

Za mu iya jin dadin aikinmu idan muka kasance da ra’ayin da ya dace.

RAYUWAR KIRISTA

Yadda Za a Yi Amfani da Me Za Mu Koya Daga Littafi Mai Tsarki?

Ta yaya za mu yi amfani da fasalolin littafin nan Me Za Mu Koya Daga Littafi Mai Tsarki? wajen gudanar da nazari?

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

“Ka Tuna da Mahaliccinka . . . a Cikin Kwanakin Kuruciyarka”

A littafin Mai-Wa’azi sura 12, an yi amfani da fasahar magana wajen karfafa mu mu yi amfani da kuruciyarmu yadda ya dace.

RAYUWAR KIRISTA

Matasa—Kada Ku Yi Jinkirin Shigan “Kofa Mai-Fadi”

Shin za ku iya fadada hidimarku ta wajen yin hidima ta cikakken lokaci?

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ka Yi Koyi da Bashulammiya

Me ya sa Bashulammiyar misali ne mai kyau ga bayin Jehobah?