Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

 RAYUWAR KIRISTA

Ku Rika Kula da Wuraren Ibadarmu

Ku Rika Kula da Wuraren Ibadarmu

Majami’un Mulki ba kamar ginin da muka saba gani ba ne, amma wuraren ibada ne da aka keɓe don hidimar Jehobah. Ta yaya kowannenmu zai iya saka hannu wajen kula da waɗannan Majami’un? Ku tattauna tambayoyin da ke ƙasa bayan kun kalli bidiyon nan Ku Riƙa Kula da Wuraren Ibadarmu.

  1. Mene ne ake yi a Majami’un Mulki?

  2. Me ya sa yake da muhimmanci mu riƙa gyara Majami’ar Mulkinmu da kuma tsabtace ta?

  3. Wane ne yake kula da aikin gyare-gyare da ake yi a Majami’ar Mulki?

  4. Me ya bin dokokin hana haɗari yake da muhimmanci, kuma wane misali ne kuka gani a bidiyon?

  5. Ta yaya za mu iya ɗaukaka Jehobah ta wajen ba da gudummawa?

INA SO IN TAIMAKA TA WAJEN: