Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | IRMIYA 49-50

Jehobah Yana Sāka wa Masu Saukin Kai Kuma Yana Hukunta Masu Girman Kai

Jehobah Yana Sāka wa Masu Saukin Kai Kuma Yana Hukunta Masu Girman Kai

50:4-7

  • Isra’ilawan da suka tuba za su yi matuƙar farin ciki sa’ad da Jehobah ya ceto su daga bauta

  • Za su sake yin yarjejeniya da shi kuma su koma Urushalima don su soma bauta ta gaskiya

50:29, 39

  • Jehobah zai hukunta Babiloniyawa masu girman kai don yadda suka wulaƙanta bayinsa

  • Mutane sun daina zama a Babila daidai yadda aka annabta