KU KALLI BIDIYON NAN JEHOBAH ZAI ALBARKACE KU DON ƘAUNARKU, SAI KU AMSA TAMBAYOYIN NAN:

  • Waɗanne ƙalubale ne tsufa ke jawowa?

  • Wane hali mai kyau ne tsufa ke sa mutum ya kasance da shi?

  • Idan ka tsufa, ta yaya littafin Levitikus 19:32 da Misalai 16:31 za su iya ƙarfafa ka?

  • Yaya Jehobah yake ɗaukan bayinsa tsofaffi da ba sa iya wa’azi na sa’o’i da yawa kamar a dā?

  • Me Jehobah yake so mu yi ko da mun tsufa?

  • Ta yaya tsofaffi za su iya ƙarfafa yara da matasa?

  • Ta yaya wani ɗan’uwa ko ‘yar’uwa da ta tsufa ta ƙarfafa ka kwana-kwanan nan?