Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Hausa

Littafin Taro Don Rayuwa Ta Kirista da Hidimarmu  |  Mayu 2017

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | IRMIYA 32-34

Alamar da Ta Nuna Cewa Isra’ilawa Za Su Koma Kasarsu

Alamar da Ta Nuna Cewa Isra’ilawa Za Su Koma Kasarsu
DUBA
Kalma
Hoto

32:9-14

  • Irmiya ya bi matakan da ake bi don sayan fili.

33:10, 11

  • Jehobah ya nuna alheri sa’ad da ya yi alkawari cewa zai maido da Isra’ilawan da suka bi umurninsa zuwa ƙasarsu.

Ta yaya Jehobah ya nuna maka alheri?