Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

Gyare-gyaren Majami’ar Mulki a Siwizalan

LITTAFIN TARO DON RAYUWA TA KIRISTA DA HIDIMARMU Mayu 2017

Gabatarwa

Yadda za a iya ba da mujallar Hasumiyar Tsaro da kuma koyar da gaskiya game da Mulkin Allah. Ka yi amfani da misalan nan don ka rubuta taka gabatarwar.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Alamar da Ta Nuna Cewa Isra’ilawa Za Su Koma Kasarsu

Wane alkawari ne Jehobah ya yi wa Irmiya sa’ad da ya ce ya sayi fili? Ta yaya Jehobah ya nuna alherinsa?

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ebed-melek Misali Ne Na Karfin Hali da Kuma Alheri

Ya nuna karfin hali sa’ad da ya je wurin Sarki Zadakiya, kuma ya nuna alheri ga Irmiya, annabin Allah.

RAYUWAR KIRISTA

Ku Rika Kula da Wuraren Ibadarmu

Tun da ana kiran wuraren ibadarmu da sunan Allah mai tsarki, ya kamata mu rika tsabtace su da kuma gyara su. Ta yaya kowannenmu zai iya saka hannu wajen kula da Majami’unmu?

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Jehobah Zai Sāka wa Kowa Bisa ga Ayyukansa

An halaka Urushalima a zamanin annabi Irmiya da Sarki Zadakiya, amma labarinsu ya yi dabam.

RAYUWAR KIRISTA

Jehobah Zai Albarkace Ku don Kaunarku

Shin Jehobah yana daraja hidimar bayinsa da suka tsufa?

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ka Daina “Bida wa Kanka Manyan Abu”

Ko da yake Baruch yana bauta wa Jehobah kuma ya taimaka wa Irmiya, amma da akwai lokacin da ya soma tunanin banza. Mene ne Irmiya yake bukata ya yi don ya tsira sa’ad da aka halaka Urushalima?

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Jehobah Yana Sāka wa Masu Saukin Kai Kuma Yana Hukunta Masu Girman Kai

Babiloniyawa masu girman kai sun wulakanta bayin Jehobah. An saki Isra’ilawa da suka tuba daga bauta, amma mene ne ya faru da Babiloniyawa?