• Waƙa ta 33 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Ka Dogara ga Jehobah don Ya Ƙarfafa Ka”: (minti 10)

  • Ro 15:4​—Ka karanta Kalmar Allah don ka sami ƙarfafa (w17.07 14 sakin layi na 11)

  • Ro 15:5​—Ka roƙi Jehobah ya taimaka maka ka ‘jimre’ kuma ka sami ‘ƙarfafa’ (w16.04 10 sakin layi na 5)

  • Ro 15:13​—Jehobah ne mai ba da bege (w14 6/15 14 sakin layi na 11)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Ro 15:27​—Me ake nufi cewa Kiristocin da ba Yahudawa ba sun karɓi “bashi” daga Kiristocin Urushalima? (mwbr19.03-HA an ɗauko daga w89 12/1 24 sakin layi na 3)

  • Ro 16:25​—Mene ne ‘asiri wanda aka ɓoye tun zamanin dā’? (mwbr19.03-HA an ɗauko daga it-1 858 sakin layi na 5)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ro 15:​1-16 (th darasi na 10)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA