• Waƙa ta 143 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Ku Yi Tsaro”: (minti 10)

  • Mt 25:​1-6​—Budurwai guda biyar masu wayo da biyar marasa wayo sun je su ga ango

  • Mt 25:​7-10​—Sa’ad da angon ya dawo, bai sami budurwai marasa wayon ba

  • Mt 25:​11, 12​—Budurwai masu wayon ne kawai ya same su kuma suka yi bikin auren tare

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Mt 25:​31-33​—Ka bayyana ma’anar kwatancin tumaki da awaki. (w15 3/15 27 sakin layi na 7)

  • Mt 25:40​—Ta yaya za mu iya nuna cewa mu abokan ’yan’uwan Kristi ne? (w09 10/15 16 sakin layi na 16-18)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Mt 25:​1-23

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 3 ko kasa da hakan) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Ka gayyaci mutumin zuwa Taron Tunawa da Mutuwar Yesu.

 • Komawa Ziyara ta Uku: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka zaɓi nassin da za ka yi amfani da shi, sai ka ba maigidan littafin da za ku riƙa nazari da shi.

 • Jawabi: (minti 6 ko ƙasa da hakan) w15 3/15 27 sakin layi na 7-10​—Jigo: Ta Yaya Kwatancin Tumaki da Awaki Ya Nuna Muhimmancin Wa’azin Bishara?

RAYUWAR KIRISTA