24:39

Mutane da yawa a yau sun fi mai da hankali a kan kayan duniya kuma hakan ya sa ba sa iya yin wasu abubuwan ibada. Ta yaya Kirista da yake ƙwazo a bautarsa ga Jehobah zai ɗauki . . .

  • makarantar jami’a?

  • abubuwan shakatawa?

  • aiki?

  • kayan duniya?