Ku kalli bidiyon nan Ƙarshen Wannan Zamani Ya Kusa, sai ku amsa tambayoyin nan bisa abin da ke Matta 24:34.

  • Mene ne “waɗannan abubuwa duka”?

  • Ta yaya littafin Fitowa 1:6 ya taimaka mana mu san ma’anar “tsara”?

  • Wane tsara ne Yesu yake magana a kai?

  • Waɗanne rukuni biyu ne ‘tsarar’ ta ƙunsa?

  • Ta yaya abin da Yesu ya faɗa ya nuna cewa mun yi kusa da ƙarshe?