• Waƙa ta 126 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Ka Ci gaba da Yin Ƙwazo a Wannan Kwanaki na Ƙarshe”: (minti 10)

  • Mt 24:12​—Saboda yawan mugunta, ƙaunar yawancin mutane za ta yi sanyi (it-2 279 sakin layi na 6)

  • Mt 24:39​—Wasu za su fi mai da hankali ga kayan duniya kuma hakan zai sa su yi sanyi a bautarsu ga Allah (w99 12/1 15 sakin layi na 5)

  • Mt 24:44​—Ubangijin zai dawo a lokacin da ba mu yi tsammani ba (jy 259 sakin layi na 5)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Mt 24:8​—Mene ne wataƙila kalmomin Yesu suke nufi? (nwtsty na nazari)

  • Mt 24:20​—Me ya sa Yesu ya faɗi hakan? (nwtsty na nazari)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Mt 24:​1-22

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Maigidan ya ƙi saurarar wa’azin kuma ya ba da hujjar da mutane a yankinku suka saba bayarwa.

 • Komawa Ziyara ta Farko: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Mutumin da ka zo wurinsa baya nan, amma ka sami wani a gidan.

 • Bidiyon Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 5) Ka saka bidiyon kuma ku tattauna shi.

RAYUWAR KIRISTA