Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Hausa

Littafin Taro Don Rayuwa Ta Kirista da Hidimarmu  |  Maris 2017

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | IRMIYA 1-4

“Ina Tare da Kai Domin In Cece Ka”

“Ina Tare da Kai Domin In Cece Ka”
DUBA
Kalma
Hoto

Wataƙila Irmiya ya kusan shekara 25 sa’ad da Jehobah ya naɗa shi annabi. Irmiya yana jin cewa bai cancanci haka ba, amma Jehobah ya tabbatar masa da cewa zai ci gaba da taimaka masa.

  1. 647

    Irmiya ya zama annabi

  2. 607

    An halaka Urushalima

  3. 580

    An kammala rubutun

Kafin haihuwar Yesu