•  Waƙa ta 23 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Ina Tare da Kai Domin In Cece Ka”: (minti 10)

  • [Ka saka bidiyon Gabatarwar Littafin Irmiya.]

  • Irm 1:6—Irmiya ya ji kamar ba zai iya yin aikin da aka ba shi ba (w11 3/15 29 sakin layi na 4)

  • Irm 1:7-10, 17-19—Jehobah ya ce zai ƙarfafa Irmiya kuma zai taimaka masa (w06 1/1 26 sakin layi na 18; jr-E 88 sakin layi na 14-15)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Irm 2:13, 18—Waɗanne abubuwa biyu marar kyau ne Isra’ilawa marasa aminci suka yi? (w07 4/1 9 sakin layi na 5)

  • Irm 4:10—A wane azanci ne Jehobah ya ‘ruɗi’ mutanensa? (w07 4/1 9 sakin layi na 1)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Irm 4:1-10

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Ka Shirya Gabatarwa na Wannan Watan: (minti 15) Ka tattauna “Gabatarwa” na wannan watan. Ka saka bidiyon gabatarwar mujallu, sai ka tattauna wasu abubuwa a ciki.

RAYUWAR KIRISTA