Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

27 ga Maris–2 ga Afrilu

IRMIYA 12-16

27 ga Maris–2 ga Afrilu
 •  Waƙa ta 135 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Isra’ilawa Sun Daina Bauta wa Jehobah”: (minti 10)

  • Irm 13:1-5—Irmiya ya yi biyayya ga Jehobah ta wajen ɓoye ɗamarar, duk da cewa bai kasance da sauƙi ba (jr-E 51 sakin layi na 17)

  • Irm 13:6, 7—Sa’ad da Irmiya ya yi tafiya mai nisa don ya haƙo ɗamarar, ya ga cewa ɗamarar ta riga ta lalace (jr-E 52 sakin layi na 18)

  • Irm 13:8-11—Jehobah ya yi amfani da wannan don ya nuna musu cewa dangantakarsu da shi za ta yi tsami don taurin kansu (jr-E 52 sakin layi na 19-20; it-1-E 1121 sakin layi na 2)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Irm 12:1, 2, 14—Wace tambaya ce Irmiya ya yi, kuma yaya Jehobah ya amsa masa? (jr-E 118 sakin layi na 11)

  • Irm 15:17—Mene ne ra’ayin Irmiya game da yin tarayya kuma ta yaya za mu iya yin koyi da shi? (w04 5/1 20 sakin layi na 16)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Irm 13:15-27

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Takardar gayyata na taron Tunawa da kuma bidiyo—Ka yi shiri don koma ziyara.

 • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Takardar gayyata na taron Tunawa da kuma bidiyo—Ka yi shiri don ziyara ta gaba.

 • Jawabi: (minti 6) w16.03 29-31—Jigo: A Wane Lokaci Ne Mutanen Allah Suka Zama Bayi ko Fursunoni na Babila Babba?

RAYUWAR KIRISTA