’Yan Adam ba su da iko ko ’yancin sarautar kansu

10:21-23

  • Dattawan Isra’ila sun ƙi bin umurnin Jehobah, kuma haka ya sa mutanen sun daina bauta masa

  • Mutanen da suka bi umurnin Jehobah sun sami albarka da kwanciyar rai da kuma farin ciki