Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | IRMIYA 5-7

Sun Daina Yin Nufin Allah

Sun Daina Yin Nufin Allah

7:1-4, 8-10, 15

  • Da gaba gaɗi, Irmiya ya fallasa zunuban Isra’ilawa da kuma munafuncinsu

  • Isra’ilawan sun ɗauka cewa haikalin zai iya kāre su

  • Jehobah ya gaya musu cewa hadayun da suke yi kullum ba zai rufe laifuffukansu ba

Ka yi la’akari da wannan: Ta yaya zan tabbata cewa ibadata ta jitu da nufin Jehobah kuma ba ta munafunci ba ce?

Irmiya yana tsaye a ƙofar gidan Jehobah