• Waƙa ta 131 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Esther Ta Yi Sadaukarwa don Jehobah da Kuma Bayinsa”: (minti 10)

  • Es 8:3, 4—Ko da yake Esther tana da kāriya, amma ta saka ranta cikin haɗari don wasu (ia 143 sakin layi na 24-25)

  • Es 8:5—Esther ta nuna basira sa’ad da take tattaunawa da Ahasuerus (w06 3/1 31 sakin layi na 9)

  • Es 8:17—Mutane da yawa sun soma bin addinin Yahudawa (w06 3/1 31 sakin layi na 4)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Es 8:1, 2—Ta yaya annabcin da Yakubu ya yi gab da mutuwarsa cewa Banyamin zai “rarraba ganima” da yamma ya cika? (ia 142, akwati)

  • Es 9:10, 15, 16—Ko da yake dokar ta umurce su su kwashi ganima, me ya sa Yahudawa suka ƙi yin hakan? (w06 3/1 31 sakin layi na 5)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: Es 8:1-9 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA

 • Waƙa ta 118

 • Ku Marabci Baƙin da Suka Zo”: (minti 15) Tattaunawa. Ka ce masu shela su faɗi sakamako mai kyau da aka samu don sun marabci baƙin da suka halarci taron Tunawa da Mutuwar Yesu na shekarar da ta shige. Ka sa a yi gwajin da zai nuna abin da ya faru.

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: ia babi na 10 sakin layi na 12-21 da tambayoyi don bimbini da ke shafi na 91 (minti 30)

 • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

 • Waƙa ta 147 da Addu’a