• Waƙa ta 129 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Bulus Ya Je Roma”: (minti 10)

  • A. M 27:​23, 24​—Mala’ika ya gaya wa Bulus cewa shi da abokan tafiyarsa za su tsira daga hatsarin (mwbr19.01-HA an ɗauko daga bt 208 sakin layi na 15)

  • A. M 28:​1, 2​—Jirgin ruwa da Bulus ya shiga ya kife a Malta (mwbr19.01-HA an ɗauko daga bt 209 sakin layi na 18; 210 sakin layi na 21)

  • A. M 28:​16, 17​—Bulus ya kai Roma lafiya (mwbr19.01-HA an ɗauko daga bt 213 sakin layi na 10)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • A. M 27:9​—Mene ne “azumi na Ranar Ɗaukar Alhakin Zunubi”? (mwbr19.01-HA an ɗauko daga nwtsty)

  • A. M 28:11​—Mene ne bayanin da aka yi game da siffar tagwayen alloli na jirgin ya tabbatar mana? (mwbr19.01-HA an ɗauko daga nwtsty)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) A. M 27:​1-12 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA