• Waƙa ta 73 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Bulus Ya Ɗaukaka Ƙara Zuwa Gaban Kaisar Kuma Ya Yi ma Sarki Agiriffa Wa’azi”: (minti 10)

  • A. M 25:11​—Bulus ya yi amfani da ’yancinsa don ya ɗaukaka ƙara zuwa gaban Kaisar (mwbr19.01-HA an ɗauko daga bt 198 sakin layi na 6)

  • A. M 26:​1-3​—Bulus ya kāre imaninsa da kyau a gaban Sarki Agiriffa (mwbr19.01-HA an ɗauko daga bt 198-201 sakin layi na 10-16)

  • A. M 26:28​—Wa’azin da Bulus ya yi ya shiga zuciyar sarkin sosai (mwbr19.01-HA an ɗauko daga bt 202 sakin layi na 18)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • A. M 26:20​—Mene ne tuba na gaskiya ya ƙunsa? (mwbr19.01-HA an ɗauko daga nwtsty)

  • A. M 26:27​—Me ya sa Sarki Agiriffa ya kasa amsawa sa’ad da Bulus ya tambaye shi ko ya gaskata da annabawa? (w03 11/15 16-17 sakin layi na 14)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) A. M 25:​1-12 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA