• Waƙa ta 148 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • An Zarge Shi da Ta da Rikici da Kuma Tashin Hankali”: (minti 10)

  • A. M 23:​1216​—Ƙullin da aka yi don a kashe Bulus bai yi nasara ba (mwbr19.01-HA an ɗauko daga bt 191 sakin layi na 5-6)

  • A. M 24:​25, 6​—Wani mai jawabi mai suna Tartulus ya kai ƙarar Bulus a wurin gwamnan Romawa (mwbr19.01-HA an ɗauko daga bt 192 sakin layi na 10)

  • A. M 24:​10-21​—Bulus ya musanta zargin da aka yi a kansa kuma ya yi wa’azi da ƙarfin hali (mwbr19.01-HA an ɗauko daga bt 193-194 sakin layi na 13-14)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • A. M 23:6​—Me ya sa Bulus ya kira kansa Bafarisiye? (mwbr19.01-HA an ɗauko daga nwtsty)

  • A. M 24:​2427​—Wace ce Darusila? (mwbr19.01-HA an ɗauko daga nwtsty)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) A. M 23:​1-15 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA

 • Waƙa ta 77

 • Rahoton Hidima na Shekara-Shekara: (minti 15) Jawabin da dattijo zai bayar. Bayan ka karanta wasiƙar da ofishinmu suka aika game da rahoton hidima na shekara-shekara, ka gana da wasu masu shela da ka zaɓa da suke da labarai masu kyau game da wa’azi da suka yi a shekarar hidima da ta shige.

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) bhs babi na 2 sakin layi na 1-9 da kuma ƙarin bayani na 2

 • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

 • Waƙa ta 128 da Addu’a