Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Hausa

Littafin Taro Don Rayuwa Ta Kirista da Hidimarmu  |  Janairu 2018

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | MATTA 4-5

Darussan da Muka Koya Daga Hudubar Yesu a kan Dutse

Darussan da Muka Koya Daga Hudubar Yesu a kan Dutse

5:3

Shin kana marmarin karanta Kalmar Allah?

Wannan furucin “waɗanda suka san cewa suna bukatar ƙulla dangantaka da Allah” yana nufin “waɗanda suka san cewa suna bukatar ja-gorancin Allah.” (Mt 5:​3, New World Translation) Za mu nuna muna son ja-gorancin Allah idan . . .

  • muna karanta Littafi Mai Tsarki kowace rana

  • muna yin shiri kuma muna halartar taronmu

  • muna karanta littattafanmu da wasu abubuwan da ake saka mana a dandalinmu idan da lokaci

  • muna kallon shirinmu a Tashar JW kowane wata

Ta yaya zan kyautata yadda nake karanta Kalmar Allah?