• Waƙa ta 14 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Mulkin Sama Ya Kusa”: (minti 10)

  • [Ka saka bidiyon Gabatarwar Littafin Matta.]

  • Mt 3:1, 2—Yohanna mai baftisma ya yi shela cewa Sarkin Mulkin Allah ya kusan zuwa (nwtsty na nazari)

  • Mt 3:4—Yohanna mai baftisma ya sauƙaƙa rayuwarsa don ya mai da hankali sosai ga yin nufin Allah (nwtsty hotuna da bidiyo)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Mt 1:3—Me ya sa Matta ya ambata sunayen mata biyar a zuriyar Yesu maimakon sunayen mazaje kawai? (nwtsty na nazari)

  • Mt 3:11—Ta yaya muka san cewa baftisma ta ƙunshi nitsar da mutum cikin ruwa gabaki ɗaya? (nwtsty na nazari)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Mt 1:1-17

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 4) Ka nuna bidiyon kuma ku tattauna shi.

 • Komawa Ziyara ta Farko: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka duba shafi na 1.

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) bhs 41-42 sakin layi na 6-7

RAYUWAR KIRISTA

 • Waƙa ta 72

 • Rahoton Hidima na Shekara-Shekara: (minti 15) Jawabin da dattijo zai bayar. Bayan ka karanta wasiƙar da ofishinmu suka aika game da rahoton hidima na shekara-shekara, ka gana da wasu masu shela da ka zaɓa da suke da labarai masu kyau na wa’azi a shekarar hidima da ta shige.

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lv babi na 2 sakin layi na 1-11

 • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

 • Waƙa ta 137 da Addu’a