DUBA

Wajen shekara 200 kafin a halaka Babila, Jehobah ya yi amfani da Ishaya wajen annabta yadda za a yi hakan.

44:27–45:2

  • Sairus ne wanda zai halaka Babila

  • Za a bar ƙofofinta a buɗe

  • Za a “ƙafe” ko kuma busar da Kogin Yufiretis, wanda ya kewaye birnin