Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Hausa

Littafin Taro Don Rayuwa Ta Kirista da Hidimarmu  |  Janairu 2017

30 ga Janairu–5 ga Fabrairu

ISHAYA 43-46

30 ga Janairu–5 ga Fabrairu
 •  Waƙa ta 33 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Jehobah Allah Ne Mai Annabcin Gaskiya”: (minti 10)

  • Ish 44:26-28—Jehobah ya annabta cewa za a sake gina Urushalima da haikalin kuma ya ce Sairus ne zai halaka Babila (ip-2-E 71-72 sakin layi na 22-23)

  • Ish 45:1, 2—Jehobah ya yi bayani dalla-dalla game da yadda za a halaka Babila (ip-2-E 77-78 sakin layi na 4-6)

  • Ish 45:3-6—Jehobah ya faɗi dalilan da suka sa ya zaɓi Sairus ya halaka Babila (ip-2-E 79-80 sakin layi na 8-10)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Ish 43:10-12—A wace hanya ce Isra’ilawa suka kasance al’umma da ke ba da shaida a madadin Jehobah? (w14 11/15 21-22 sakin layi na 14-16)

  • Ish 43:25—Me ya sa Jehobah yake share laifuffukanmu? (ip-2-E 60 sakin layi na 24)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ish 46:1-13

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) fg—Ka yi wa abokin makarantarku ko kuma na aikinku wa’azi.

 • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) fg—Ka yi shiri don ziyara ta gaba.

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) jl darasi na 4

RAYUWAR KIRISTA