Kamar yadda maigida yake kula da baƙinsa, haka ma Jehobah yake tanadar mana da abubuwa na ibada.

“Ubangiji mai-runduna za ya yi wa dukan al’ummai biki”

25:6

  • Idan mutane sun ci abinci tare a zamanin dā, hakan na nufin cewa su abokai ne kuma suna zaman lafiya

‘Abinci mai-māi . . . da ruwan anab gyartacce sarai’

  • Abinci mai māi da kuma ruwan anab gyartacce yana wakiltar abubuwa masu kyau da Jehobah yake mana tanadinsu don ibadarmu