DUBA

MANASSA

Jehobah ya ƙyale Assuriyawa su kai shi bauta a Babila

SARAUTARSA KAFIN A KAMA SHI

 • Ya gina bagadai ga allolin ƙarya

 • Ya yi hadaya da ‘ya’yansa

 • Ya kashe mutane

 • Ya ƙarfafa yin sihiri a ƙasar gabaki ɗaya

SARAUTARSA BAYAN AN SAKO SHI

 • Ya nuna sauƙin kai sosai

 • Ya yi addu’a ga Jehobah kuma ya yi hadaya

 • Ya halaka bagaden allolin ƙarya

 • Ya ce al’ummar ta bauta wa Jehobah

JOSIAH

SARAUTARSA GABAKI ƊAYA

 • Ya biɗi Jehobah

 • Ya tsarkake Yahuda da Urushalima

 • Ya gyara gidan Jehobah kuma ya samo littafin Shari’a