Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

Wasu ‘yan’uwa mata suna amfani da Albishiri Daga Allah! a ƙasar Madagaska

LITTAFIN TARO DON RAYUWA TA KIRISTA DA HIDIMARMU Janairu 2016

Gabatarwa

Hanyoyin gabatar da Hasumiyar Tsaro da kuma kasidar nan Albishiri Daga Allah! Ka yi amfani da misalan gabatarwar da aka ba da don ka rubuta naka.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Bauta ta Gaskiya na Bukatar Aiki Tukuru

Ka yi tunani a kan yadda Sarki Hezekiya ya kuduri niyyar sa a sake soma bauta ta gaskiya. Ka yi amfani da hoton da taswirar da kuma lokacin da abin ya faru a 2 Labarbaru 29-30 don taimaka wa kanka.

KA YI WA’AZI DA KWAZO

Yadda Za a Yi Amfani da Albishiri Daga Allah! don Yin Nazari

Dabaru biyar masu sauki da za ka yi amfani da su wajen yin nazari da kasidar nan Albishiri Daga Allah!

RAYUWAR KIRISTA

Gatan Gina da Kuma Gyara Wuraren Ibadarmu

Ta yaya za mu nuna kwazo da kuma kauna ga tsarkakken hidima a wuraren ibadarmu?

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Jehobah Yana Son Tuban Gaske

Sarki Manassa ya tuba da gaske kuma hakan ya kawo sakamako mai kyau. Ka gwada yadda sarautarsa take kafin a kai shi bauta a Babila da kuma bayan ya dawo daga bauta. (2 Labarbaru 33-36)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Jehobah Yana Cika Alkawuransa

Taswirar da ke nuna lokacin da abin da ke Ezra 1-5 ya faru. Duk da kalubalen da Yahudawa suka fuskanta, sun dawo daga Babila, sun sake soma bauta ta gaskiya kuma sun gina haikalin.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Jehobah Yana Son Masu Bauta da Zuciya Daya

Ezra da kuma mutanen da suka bi shi zuwa Urushalima suna bukatar bangaskiya sosai, kwazo da kuma karfin zuciya. Ka yi amfani da wannan hoto da kuma taswira don ka ga irin tafiyar da suka sha.

RAYUWAR KIRISTA

Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Wa’azi—Yin Shiri don Ziyara ta Gaba

Abubuwa uku da za su taimaka mana mu yi nasara wajen koma ziyara wajen mutanen da suka nuna cewa suna son sakonmu.