• Waƙa ta 27 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Kana ‘Marmari Sosai Wajen Jiran Allah’?”: (minti 10)

  • Ro 8:19​—Ba da daɗewa ba za a ‘bayyana ’ya’yan’ Allah (w12 7/15 11 sakin layi na 17)

  • Ro 8:20​—“Halitta ta kāsa kai ga manufarta,” saboda bege (w12 3/15 23 sakin layi na 11)

  • Ro 8:21​—Halitta “za ta sami tsira daga bautar da take wa ruɓewa” (w12 3/15 23 sakin layi na 12)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Ro 8:6​—Mene ne bambancin waɗanda suka ƙwallafa ransu ga ‘al’amuran jiki’ da kuma waɗanda suka ƙwallafa ransu ga ‘al’amuran ruhu’? (w17.06 3)

  • Ro 8:​26, 27​—Ta yaya Jehobah yake amsa addu’o’in da ba mu iya furta su ba? (w09 11/15 7 sakin layi na 20)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ro 7:​13-25 (th darasi na 10)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA