• Waƙa ta 20 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Allah Ya Tabbatar Mana Yawan Ƙaunarsa”: (minti 10)

  • Ro 5:​812​—Jehobah ya ƙaunace mu “tun muna masu zunubi” (w11 6/15 12 sakin layi na 5)

  • Ro 5:​13, 14​—Zunubi da mutuwa suna mulki (w11 6/15 12 sakin layi na 6)

  • Ro 5:​1821​—Jehobah ya aiko da Ɗansa don mu sami rai (w11 6/15 13 sakin layi na 9-10)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Ro 6:​3-5​—Mene ne ake nufi da baftisma “zuwa cikin Almasihu Yesu” da baftisma “zuwa cikin mutuwarsa”? (w08 6/15 29 sakin layi na 7)

  • Ro 6:7​—Me ya sa ba za a yi wa waɗanda aka ta da su daga matattu shari’a bisa abin da suka yi kafin su mutu ba? (w14 7/1 14 sakin layi na 11)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ro 4:​1-15 (th darasi na 10)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA