16:21-23

  • Ko da yake Bitrus yana da manufa mai kyau sa’ad da ya yi furucin nan, amma Yesu bai ɓata lokaci wajen daidaita ra’ayin Bitrus ba

  • Yesu ya san cewa ba a lokacin ba ne ‘Allah zai sawwaƙa masa’ azabar da zai sha ba. Amma Shaiɗan ba ya son Yesu ya mai da hankali a wannan mawuyacin lokacin

16:24

Yesu ya nuna abubuwa uku da suka zama wajibi mu yi idan muna son Allah ya mana ja-gora. Mene ne kowannensu ya ƙunsa?

  • Ka yi musun kanka

  • Ka ɗauki gungumen azaba

  • Ka ci gaba da bin Yesu