Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | ISHAYA 47-51

Yin Biyayya ga Jehobah Yana Kawo Albarka

Yin Biyayya ga Jehobah Yana Kawo Albarka

48:17

  • Domin Jehobah yana ƙaunar mu, ya nuna mana ‘hanyar da za mu bi’ don mu ji daɗin rayuwa. Za mu amfana idan muka yi masa biyayya

‘Salama . . . kamar kogi’

48:18

  • Jehobah ya yi alkawari cewa za mu ci gaba da kasancewa da salama a yalwace kamar kogi

“Adalcinka kuma kamar raƙuman teku”

  • Za mu kasance da halaye masu kyau da yawa kamar raƙuman teku