•  Waƙa ta 120 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Yin Biyayya ga Jehobah Yana Kawo Albarka”: (minti 10)

  • Ish 48:17—Bauta ta gaskiya ta dagana ne ga yin biyayya (ip-2-E 131 sakin layi na 18)

  • Ish 48:18—Jehobah yana ƙaunar mu kuma yana so mu ji daɗin rayuwa (ip-2-E 131 sakin layi na 19)

  • Ish 48:19—Yin biyayya yana sa mu sami albarka (ip-2-E 132 sakin layi na 20-21)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Ish 49:6—Ta yaya ne Almasihu ya zama “haske ga al’ummai,” ko da yake hidimarsa ga ‘ya’yan Isra’ila ne kawai? (w07 2/1 5 sakin layi na 5)

  • Ish 50:1—Me ya sa Jehobah ya ce wa Isra’ilawa: “Ina takardar kisan auren” mahaifiyarku? (it-1-E 643 sakin layi na 4-5)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ish 51:12-23

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Ka Shirya Gabatarwa na Wannan Watan: (minti 15) Ka tattauna “Gabatarwa” na wannan watan. Ka saka bidiyoyin gabatarwar mujallu, sai ka tattauna wasu abubuwa a ciki. A watan Fabrairu, masu shela za su iya ba da ƙasidar nan Albishiri Daga Allah! ko kuma The Origin of Life—Five Questions Worth Asking. Su yi la’akari da yadda maigidan ya saurare su. (Ka duba akwatin nan “The Origin of Life—Five Questions Worth Asking.”) Ka ƙarfafa masu shela su nemi zarafin nuna wa mutane bidiyon nan An Halicci Rai Ne?

RAYUWAR KIRISTA

 •  Waƙa ta 89

 • Bukatun Ikilisiya: (minti 7) Za ku iya tattauna darussa daga Yearbook. (yb16 shafi na 144-145)

 • Ka Zama Abokin Jehobah—Ka Yi Biyayya ga Jehobah: (minti 8) Tattaunawa. Ka fara saka bidiyon nan Ka Zama Abokin Jehobah—Ka Yi Biyayya ga Jehobah. Bayan haka, sai ka yi waɗannan tambayoyin: Me ya sa yake da muhimmanci mu riƙa yi wa Jehobah biyayya? (Mis 27:11) A waɗanne hanyoyi ne ya wajaba yara su yi wa Jehobah biyayya? A waɗanne hanyoyi ne ya wajaba manya su yi wa Jehobah biyayya?

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 8 sakin layi na 1-7 da akwatin nan “Bishara a Harsuna Sama da 670

 • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

 •  Waƙa ta 98 da Addu’a