•  Waƙa ta 148 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Yesu Ya Sha Azaba Domin Mu”: (minti 10)

  • Ish 53:3-5—An rena shi kuma an kashe shi don zunubanmu (w09 1/15 26 sakin layi na 3-5)

  • Ish 53:7, 8—Ya yarda ya ba da ransa domin mu (w09 1/15 27 sakin layi na 10)

  • Ish 53:11, 12—Za mu iya ƙulla dangantaka da Allah domin Yesu ya riƙe aminci har mutuwa (w09 1/15 28 sakin layi na 13)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Ish 54:1—Wace ce “bakararriya” da aka ambata a wannan annabcin, kuma su waye ne ‘’ya’yanta’? (w06 3/15-E 11 sakin layi na 2)

  • Ish 57:15—A wace hanya ce Jehobah yake “zaune” da mai “karyayyen ruhu” da kuma “mai-tawali’u”? (w05 11/1 14 sakin layi na 3)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ish 57:1-11

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) ll shafi na 6—Ka yi shiri don koma ziyara.

 • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) ll shafi na 7—Ka yi shiri don ziyara ta gaba.

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) bhs 13-14 sakin layi na 16-17—Idan akwai mahaifin da ke da ƙananan yara, ku sa ya yi nazari da ɗaya daga cikinsu.

RAYUWAR KIRISTA