Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Hausa

Littafin Taro Don Rayuwa Ta Kirista da Hidimarmu  |  fabrairu 2016

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | NEHEMIYA 5-8

Nehemiya Mai Kula Ne da Ya Kware

Nehemiya Mai Kula Ne da Ya Kware

Tishri 455 K.H.Y.

8:1-18

  1. Wataƙila a wannan lokacin ne Nehemiya ya umurci jama’ar su taru don bauta ta gaskiya

  2. Hakan ya sa sun yi farin ciki sosai

  3. Magidanta sun taru don su san yadda za su bi Dokar Allah sawu-da-kafa

  4. Mutanen sun shirya yadda za su yi Idin Bukkoki