Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | NEHEMIYA 9-11

Amintattun Bayin Jehobah Suna Tallafa wa Tsarin Allah

Amintattun Bayin Jehobah Suna Tallafa wa Tsarin Allah

Bayin Allah suna goyon bayan bauta ta gaskiya a hanyoyi da dama

10:28-30, 32-39; 11:1, 2

  • Al’ummar Isra’ila ta yi shiri sosai don ta kiyaye Idin Bukkoki a hanyar da ta dace

  • A kowace rana, mutanen suna taruwa don su saurari karatun Dokar Allah da ke sa su farin ciki sosai

  • Mutanen sun faɗi zunubansu, sun yi addu’a, sun kuma roƙi Allah ya albarkace su

  • Mutanen sun yarda su ci gaba da tallafa wa tsarin Allah

Tallafa wa tsarin Allah ya ƙunshi:

  • Auren mutanen da suke bauta wa Jehobah kaɗai

  • Ba da gudummawar kuɗi

  • Kiyaye ranar Asabar

  • Tanadar da itace don bagadi

  • Ba da nunan fari da kuma ɗan fari na dabba ga Jehobah