• Waƙa ta 84 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Amintattun Bayin Jehobah Suna Tallafa wa Tsarin Allah”: (minti 10)

  • Ne 10:28-30—Sun ƙi yin yarjejeniyar aure da “mutanen ƙasar” (w98 11/1 16 sakin layi na 11)

  • Ne 10:32-39—Sun tsai da shawarar goyon bayan bauta ta gaskiya a hanyoyi da dama (w98 11/1 16 sakin layi na 11-12)

  • Ne 11:1, 2—Sun amince su goyi bayan hidimar Jehobah da yardar rai (w06 2/1 30 sakin layi na 6; w98 11/1 17 sakin layi na 13)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Ne 9:19-21—Ta yaya Jehobah ya nuna yana mara wa mutanensa baya? (w13 9/15 9 sakin layi na 9-10)

  • Ne 9:6-38—Wane misali ne Lawiyawa suka kafa game da yin addu’a? (w13 10/15 22-23 sakin layi na 6-7)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: Ne 11:15-36 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ku gabatar da talifin nan “Help for the Family—How to Make Real Friends” a sabon Awake! Ka yi wata tambaya ko kuma ka ambaci wani batun da za ku tattauna idan ka dawo.

 • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) A nuna yadda ake koma ziyara wurin wani da ya so talifin nan “Help for the Family—How to Make Real Friends” da ke sabon Awake! Ka yi wata tambaya ko kuma ka ambaci wani batun da za ku tattauna idan ka dawo.

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) Ka sa a nuna yadda ake yin nazarin Littafi Mai Tsarki. (bh 32-33 sakin layi na 13-14)

RAYUWAR KIRISTA

 • Waƙa ta 19

 • Rayuwa Mafi Inganci”: (minti 15) Tattaunawa. Ka soma ta wajen saka bidiyon. Bayan haka, ka tattauna tambayoyin. Ka ɗan gana da wani mai shela mai aure ko marar aure da ya yi amfani da lokacin da bai yi aure ba don ya faɗaɗa hidimarsa ga Jehobah. (1Ko 7:35) Waɗanne albarka ne ya samu a sakamakon hakan?

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: ia babi na 9 sakin layi na 1-13 (minti 30)

 • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

 • Waƙa ta 76 da Addu’a