Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Hausa

Littafin Taro Don Rayuwa Ta Kirista da Hidimarmu  |  fabrairu 2016

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | NEHEMIYA 12-13

Darussan da Za Mu Koya Daga Nehemiya

Darussan da Za Mu Koya Daga Nehemiya

Nehemiya ya kāre bauta ta gaskiya da ƙwazo

13:4-9, 15-21, 23-27

  • Babban Firist Eliashib ya ƙyale Tobiya wanda ba ya bauta wa Allah ya rinjaye shi

  • Eliashib ya ba Tobiya wuri a ɗakin cin abinci da ke haikalin

  • Nehemiya ya zubar da kayayyakin Tobiya, ya tsabtace ɗakin kuma aka soma amfani da shi yadda ya kamata

  • Nehemiya ya ci gaba da kawar da abubuwa masu ƙazamta daga Urushalima