Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Hausa

Littafin Taro Don Rayuwa Ta Kirista da Hidimarmu  |  fabrairu 2016

Gabatarwa

Gabatarwa

AWAKE!

Tambaya: Ga naka kofi ɗin Awake! na kwana-kwanan nan. Ka lura da tambayar da ke shafi na 2. Zan so in san ra’ayinka game da tambayar?

Nassi: Mis 24:10

Abin da Za Ka Ce: Wannan talifin ya tattauna wasu ƙa’idodi game da wannan batun.

AWAKE!

Tambaya: Shin kana ganin yana da muhimmanci mu zaɓi abokan kirki?

Nassi: Mis 13:20

Abin da Za Ka Ce: Wannan talifin Awake! yana ɗauke da bayanai a kan yadda za mu sami abokan kirki. [Ka ɗan yi bayani a kan talifin da ke shafuffuka na 10-11.]

KA SAURARI ALLAH

Tambaya: Za ka so ka rayu a duniyar da ta yi kyau kamar wadda aka nuna a wannan hoton? [Ka nuna shafuffuka na 2-3, kuma ka bari ya ba da amsar.]

Nassi: Irm 29:11

Abin da Za Ka Ce: Wannan ƙasidar ta nuna yadda za mu saurari Allah kuma mu more abubuwan da ya shirya mana a nan gaba. [Ka tattauna shafuffuka na 4-5.]

KA RUBUTA TAKA GABATARWA

Ku yi amfani da fasalin da ke baya don rubuta taku gabatarwar wa’azi.