• Waƙa ta 60 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Barnaba da Bulus Sun Je Wa’azi A Wurare Masu Nisa”: (minti 10)

  • A. M 13:​2, 3​—Jehobah ya zaɓi Barnaba da Bulus don su yi aiki mai muhimmanci (mwbr18.12-HA an ɗauko daga bt 86 sakin layi na 4)

  • A. M 13:​1248; 14:1​—Mutane sun saurari wa’azin da suka yi (mwbr18.12-HA an ɗauko daga bt 95 sakin layi na 5)

  • A. M 14:​21, 22​—Barnaba da Bulus sun ƙarfafa sababbin Kiristoci (w14 9/15 13 sakin layi na 4-5)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • A. M 12:​21-23​—Mene ne muka koya daga abin da ya faru da Hiridus? (w08 5/15 32 sakin layi na 7)

  • A. M 13:9​—Me ya sa ake kiran Shawulu “Bulus”? (mwbr18.12-HA an ɗauko daga nwtsty)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) A. M 12:​1-17

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi.

 • Bidiyon Komawa Ziyara ta Farko: (minti 5) Ka nuna bidiyon kuma ku tattauna shi.

 • Jawabi: (minti 6 ko ƙasa da hakan) bt-E 78-79 sakin layi na 8-9​—Jigo: Ku Riƙa Addu’a A Madadin ’Yan’uwa.

RAYUWAR KIRISTA