Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

4-​10 ga Disamba

ZAFANIYA 1–HAGGAI 2

4-​10 ga Disamba
 •  Waƙa ta 151 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Ku Biɗi Jehobah Kafin Ranar Fushinsa”: (minti 10)

  • [Ka saka bidiyon Gabatarwar Littafin Zafaniya..]

  • Zaf 2:​2, 3​—Ku biɗi Jehobah, ku biɗi adalci da kuma tawali’u (w01 3/1 10-11 sakin layi na 5-7)

  • [Ka saka bidiyon Gabatarwar Littafin Haggai..]

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Zaf 1:8​—Wane gargaɗi ne ke cikin wannan ayar? (w07 12/1 15 sakin layi na 3)

  • Hag 2:9​—A waɗanne hanyoyi ne haikalin Zerubabel ya fi na Sulemanu ɗaukaka? (w07 12/1 17 sakin layi na 2)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Hag 2:​1-14

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Ka Shirya Gabatarwa na Wannan Watan: (minti 15) Tattauna “Gabatarwa” na wannan watan. Ka saka bidiyon gabatarwar mujallu, sai ka tattauna wasu abubuwa a ciki. Ka ƙarfafa masu shela su yi iya ƙoƙarinsu wajen rarraba mujallar Awake! Na 6 2017. Tun da mun fi so mu tattauna da mutane, kada mu bar wannan mujallar a gidajen da masu gidan ba sa nan.

RAYUWAR KIRISTA

 •  Waƙa ta 30

 • Bukatun Ikilisiya: (minti 5)

 • Harshe Mai Tsarki Yana Kawo Haɗin Kai da Salama (Zaf 3:9): (minti 10) Tattaunawa da aka ɗauko daga Hasumiyar Tsaro ta 15 ga Agusta 2012, shafi na 12, sakin layi na 4. Ka saka bidiyon nan Maƙiya da Suka Zama Abokai.

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 22 sakin layi na 8-16

 • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

 •  Waƙa ta 136 da Addu’a