Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

25-31 ga Disamba

MALAKAI 1-4

25-31 ga Disamba
 •  Waƙa ta 36 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Aurenku Na Faranta wa Jehobah Rai Kuwa?”: (minti 10)

  • [Ka saka bidiyon Gabatarwar Littafin Malakai.]

  • Mal 2:​13, 14​—Jehobah ya tsani cin amana tsakanin ma’aurata (jd-E 125-126 sakin layi na 4-5)

  • Mal 2:​15, 16​—Ka riƙe aminci ga abokin aurenka (w02 5/1 24 sakin layi na 19)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Mal 1:10​—Me ya sa ƙaunarmu ga Allah da kuma maƙwabtanmu ce ta kamata ta motsa mu mu bauta masa? (br1 29 sakin layi na 1)

  • Mal 3:1​—Ta yaya wannan ayar ta cika a zamanin dā da kuma yanzu? (w13 7/15 10-11 sakin layi na 5-6)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Mal 1:​1-10

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) 1Ko 15:26​—Ku Koyar da Gaskiya.

 • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ish 26:19; 2Ko 1:​3, 4​—Ku Koyar da Gaskiya. (Ka duba mwb16.08 8 sakin layi na 2.)

 • Jawabi: (minti 6 ko ƙasa da hakan) br1 30 sakin layi na 2​—Jigo: Ta Yaya Muke Kawo Dukan Zakka Cikin Ma’aji a Yau?

RAYUWAR KIRISTA