Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

11-​17 ga Disamba

ZAKARIYA 1-8

11-​17 ga Disamba
 •  Waƙa ta 146 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Ku Riƙe Rigar Bayahude”: (minti 10)

  • [Ka saka bidiyon Gabatarwar Littafin Zakariya.]

  • Zak 8:​20-22​—Mutane masu yaruka dabam-dabam a dukan ƙasashe suna bauta wa Jehobah (w14 11/15 27 sakin layi na 14)

  • Zak 8:23​—Waɗanda suke da begen yin rayuwa a aljanna suna taimaka wa shafaffu (w16.01 21 sakin layi na 4; w09 2/15 27 sakin layi na 14)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Zak 5:​6-11​—Wane ra’ayi ne ya kamata mu kasance da shi game da mugunta? (w17.10 25 sakin layi na 18)

  • Zak 6:1​—Mene ne duwatsu guda biyu na jan ƙarfe suke wakilta? (w17.10 27-28 sakin layi na 7-8)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Zak 8:​14-23

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Bangon gaban g17.6​—Ka yi shiri don koma ziyara.

 • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) g17.6Ka riga ka ba da mujallar a haɗuwa ta fari. Ka yi koma ziyara, kuma ka yi shiri don ziyara ta gaba.

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) fg darasi na 5 sakin layi na 1-2.

RAYUWAR KIRISTA