Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

5-11 ga Disamba

ISHAYA 1-5

5-11 ga Disamba
 • Waƙa ta 107 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Ku Zo, Mu Hau Zuwa Dutsen Ubangiji”: (minti 10)

  • [Ka saka bidiyon Gabatarwar Littafin Ishaya.]

  • Ish 2:2, 3—“Dutse na gidan Ubangiji” yana wakiltar bauta ta gaskiya (ip-1-E 38-41 sakin layi na 6-11; 44-45 sakin layi na 20-21)

  • Ish 2:4—Masu bauta wa Jehobah sun daina yaƙi (ip-1-E 46-47 sakin layi na 24-25)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Ish 1:8, 9—Ta yaya za a bar ɗiyar Sihiyona kamar “bukka cikin gonar anab”? (w06 12/1 28 sakin layi na 5)

  • Ish 1:18—Mene ne furucin da Jehobah ya yi cewa: ‘Ku zo yanzu, mu yi bincike tare’ yake nufi? (w06 12/1 28 sakin layi na 6; it-2-E 761 sakin layi na 3)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ish 5:1-13

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Ka Shirya Gabatarwa na Wannan Watan: (minti 15) Tattauna “Gabatarwa” na wannan Watan. Ka saka bidiyoyin gabatarwar mujallu, sai ka tattauna wasu abubuwa a ciki. Ka ƙarfafa masu shela su rubuta tasu gabatarwa.

RAYUWAR KIRISTA

 • Waƙa ta 139

 • Bukatun Ikilisiya: (minti 7) Za ku iya tattauna darussa daga Yearbook. (yb16 32 sakin layi na 3 zuwa shafi 34 sakin layi na 1)

 • “Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Wa’azi—Ku Ratsa Zuciya da Littafin nan ‘Ku Tsare Kanku Cikin Ƙaunar Allah’”: (minti 8) Tattaunawa. Ka ce wa waɗanda za su gudanar da sashen nazarin Littafi Mai Tsarki na wannan watan su bi umurnin da ke Benefit From Theocratic Ministry School Education shafuffuka na 261-262.

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 5 sakin layi na 1-9

 • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

 • Waƙa ta 154 da Addu’a

  Tunasarwa: A saka wa masu sauraro waƙar sau ɗaya, bayan haka, sai ku rera waƙar tare.