• Waƙa ta 116 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Almasihu Ya Cika Annabci”: (minti 10)

  • Ish 9:1, 2—An annabta hidimar da zai yi a Galili (w11 8/15 10 sakin layi na 13; ip-1-E 124-126 sakin layi na 13-17)

  • Ish 9:6—Zai kasance da matsayi da yawa (w14 2/15 12 sakin layi na 18; w07 5/15 6)

  • Ish 9:7—Sarautarsa za ta kawo salama da adalci na gaske (ip-1-E 132 sakin layi na 28-29)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Ish 7:3, 4—Me ya sa Jehobah ya ceci mugun Sarki Ahaz? (w06 12/1 28 sakin layi na 9)

  • Ish 8:1-4—Ta yaya wannan annabcin ya cika? (it-1-E 1219; ip-1-E 111-112 sakin layi na 23-24)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ish 7:1-17

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Bangon gaba g16.6

 • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Bangon gaba g16.6

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) lv 34 sakin layi na 18—Ka nuna yadda za a iya ratsa zuciyar ɗalibi.

RAYUWAR KIRIST