29:18-20

Idan har Jehobah ya sāka wa al’ummar da ba sa bauta masa, zai sāka wa bayinsa amintattu don hidimar da suka yi!

ABIN DA ’YAN BABILA SUKA YI

Sun kai wa mutanen Tyre hari

IBADATA

Wane irin ƙalubale ne nake fuskanta a ibadata?

SADAUKARWAR DA SUKA YI

  • Sun kai wa Tyre hari har na tsawon shekara 13

  • Sojojin Babila sun sha wahala sosai

  • Ba a biya Babiloniyawa albashi ba

SADAUKARWATA

Wace sadaukarwa ce na yi a hidimata ga Jehobah?

YADDA JEHOBAH YA SĀKA MUSU

Jehobah ya ba su ƙasar Masar

LADAN DA NA SAMU

Ta yaya Jehobah ya sāka mini?