• Waƙa ta 85 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Jehobah Ya Albarkaci Ƙasar da Ba Ta Bauta Masa”: (minti 10)

  • Eze 29:18​—Nebuchadnezzar, Sarkin Babila bai sami lada ba sa’ad da ya halaka Tyre (it-2-E 1136 sakin layi na 4)

  • Eze 29:19​—An ba Sarki Nebuchadnezzar ƙasar Masar a matsayin ladarsa maimakon Tyre (it-1-E 698 sakin layi na 5)

  • Eze 29:20​—Jehobah ya ba Babiloniyawa lada don sun yi masa hidima (g86-E 11/8 27 sakin layi na 4-5)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Eze 28:12-19​—Me ya sa halayen da masarautan Tyre suka nuna ya yi daidai da na Shaiɗan? (it-2-E 604 sakin layi na 4-5)

  • Eze 30:​13, 14​—Ta yaya aka cika wannan annabcin? (w03-E 7/1 32 sakin layi na 1-3)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Eze 29:​1-12

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Ka Shirya Gabatarwa na Wannan Watan: (minti 15) Tattauna “Gabatarwa” na wannan watan. Ka saka bidiyon gabatarwar mujallu, sai ka tattauna wasu abubuwa a ciki. Ka ƙarfafa masu shela su riƙa ambata abubuwan da suke faruwa a duniya sa’ad da suke wa’azi kuma su yi amfani da bidiyon nan Za Ka So Ka Ji Albishiri? sa’ad da suke ba da ƙasidar nan Albishiri Daga Allah!

RAYUWAR KIRISTA