• Waƙa ta 132 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Za a Halaka Gog na Magog Nan Ba da Daɗewa Ba”: (minti 10)

  • Eze 38:2​—Gog na Magog yana wakiltar ƙasashen da suka haɗa kai (w15 5/15 sakin layi na 29-30)

  • Eze 38:​14-16​—Gog na Magog za su kai wa mutanen Allah hari (w12 9/15 5-6 sakin layi na 8-9)

  • Eze 38:​21-23​—Jehobah zai tsarkake sunansa sa’ad da ya halaka Gog na Magog (w14 11/15 27 sakin layi na 16)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Eze 36:20, 21​—Me ya sa yake da muhimmanci mu kasance da halaye masu kyau? (w02 7/1 18 sakin layi na 12)

  • Eze 36:33-36​—Ta yaya wannan ayar ta cika a zamaninmu? (w88 12/1 22 sakin layi na 11)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Eze 35:1-15

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Za 37:29​—Ku Koyar da Gaskiya.

 • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fa 1:28; Ish 55:11​—Ku Koyar da Gaskiya.

 • Jawabi: (minti 6 ko ƙasa da hakan) w16.07 31-32​—Jigo: Mene ne Ma’anar Sanduna Biyu da Aka Haɗa?

RAYUWAR KIRISTA