Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

15-21 ga Agusta

ZABURA 102-105

15-21 ga Agusta
 • Waƙa ta 80 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Jehobah Yakan Tuna Cewa Mu Turɓaya Ne”: (minti 10)

  • Za 103:8-12—Jehobah yana gafarta mana idan mun tuba (w13 6/15 20 sakin layi na 14; w12 7/15 16 sakin layi na 17)

  • Za 103:13, 14—Jehobah ya san yanayinmu sosai (w15 4/15 26 sakin layi na 8; w13 6/15 15 sakin layi na 16)

  • Za 103:19, 22—Nuna godiya don jin ƙan Jehobah da kuma tausayinsa za su sa mu goyi bayan sarautarsa (w10 11/15 25 sakin layi na 5; br1-HA shafi na 3 sakin layi na 1)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Za 102:12, 27—Ta yaya ƙarfafa dangantakarmu da Jehobah zai taimaka mana sa’ad da muke cikin matsala? (w14 3/15 16 sakin layi na 19-21)

  • Za 103:13—Me ya sa Jehobah ba ya amsa dukan addu’o’inmu nan take? (w15 4/15 25 sakin layi na 7)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Za 105:24-45

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) g16.4 10-11—Ka yi wata tambaya ko kuma ka ambaci wani batun da za ku tattauna idan ka dawo.

 • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) g16.4 10-11—Ka yi wata tambaya ko kuma ka ambaci wani batun da za ku tattauna idan ka dawo.

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) bh 164-166 sakin layi na 3-4—Ka taimaki ɗalibin ya ga yadda zai iya yin amfani da darasin a rayuwarsa.

RAYUWAR KIRISTA

 • Waƙa ta 91

 • Kada Ka Manta da Dukan Alherin Jehobah (Za 103:1-5): (minti 15) Tattaunawa. Ka saka bidiyon nan Na Gaji da Salon Rayuwata da ke dandalin jw.org. (Ka duba ƙarƙashin GAME DA MU > AYYUKA.) Bayan haka, ku tattauna waɗannan tambayoyin: Me ya sa ya kamata mu yabi Jehobah? Waɗanne albarku ne muke jira saboda alherin Jehobah?

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) ia babi na 22 sakin layi na 1-13

 • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

 • Waƙa ta 131 da Addu’a