Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Hausa

Littafin Taro Don Rayuwa Ta Kirista da Hidimarmu  |  Agusta 2016

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | ZABURA 92-101

Ku Ci Gaba da Karfafa Dangantakarku da Allah Saʼad da Kuka Tsufa

Ku Ci Gaba da Karfafa Dangantakarku da Allah Saʼad da Kuka Tsufa

92:12

Itacen giginya zai iya yin sama da shekara 100 yana yin ʼya’ya

Tsofaffi za su iya ba da ʼya’ya a hidimarsu ta wurin . . .

92:13-15

  • yin addu’a a madadin wasu

  • nazarin Littafi Mai Tsarki

  • halartan taro a ikilisiya da kuma yin kalami ko wani aiki

  • gaya ma wasu abubuwan da suka shaida a hidimarsu

  • yin wa’azi da ƙwazo