• Waƙa ta 49 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Ka Kasance Cikin Maɓuyan Maɗaukaki”: (minti 10)

  • Za 91:1, 2—“Maɓuyan” Jehobah yana kāre dangantakarmu da shi (w10 2/15 26-27 sakin layi na 10-11)

  • Za 91:3—Shaiɗan yana kamar mai farauta da ke ƙoƙarin ɗana mana tarko (w07 10/1 26-30 sakin layi na 1-18)

  • Za 91:9-14—Jehobah ne mafakarmu (w10 1/15 10-11 sakin layi na 13-14; w01 12/1 17-18 sakin layi na 13-19)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Za 89:34-37—Wane alkawari ne aka ambata a ayoyin nan kuma ta yaya Jehobah ya tabbatar mana da cewa zai cika shi? (w14 10/15 10 sakin layi na 14; w07 7/15 32 sakin layi na 3-4)

  • Za 90:10, 12—Ta yaya za mu “ƙididdiga kwanakinmu, don mu yi rayuwarmu da lura”? (w06 8/1 31 sakin layi na 4; w01 12/1 11 sakin layi na 19)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Za 90:1-17

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Ka Shirya Gabatarwa na Wannan Watan: (minti 15) Tattaunawa. Ka saka bidiyon gabatarwar mujallu, sai ka tattauna wasu abubuwa a ciki. Ka ƙarfafa masu shela su rubuta tasu gabatarwa.

RAYUWAR KIRISTA